HOTUNA: ‘MATAR MUTUM KABARIN SA’: Daurin Auren Isa Suleiman da ‘Yar Amerika Janine Sanchez a Kano
Isa Suleiman, dan shekara 23 ya aure Janine Sanchez, mai shekaru 46 a Kano. An dai ruwaito cewa masoyan biyu ...
Isa Suleiman, dan shekara 23 ya aure Janine Sanchez, mai shekaru 46 a Kano. An dai ruwaito cewa masoyan biyu ...
Idan kudin shiga jirgin yayi tsada, yaya talaka zai yi da rayuwar sa, a wannan yanayi da 'yan ta'adda, mahara ...
Lauyan EFCC ya bukaci a dage shari'ar zuwa har EFCC ta karbo kudaden daga CBN domin bayyana shi a kotu.
Mohammed ya ci gaba da shaida wa kotu cewa, tun daga lokacin da Shehu Sani ya karbi kudin, mahaifin sa ...
Shugaba Buhari ya aika wa Majalisa a zamanin Bukola Saraki neman amincewa a ciwo bashin na dala bilyan 30 a ...
Gaba daya gwamnonin Arewa suna tsoron su tunkari gwamnatin tarayya su gaya mata gaskiya, aljhali a nan ana ta kashe ...
Lauyan Shehu Sani mai suna Abdul Ibrahim, ya tambaye ta ko sunan Sheriff Ibrahim daya ne da sunan Shehu Sani? ...
A kotu dai Sani ya ce bai aikata laifin ba, kamar yadda aka karanto zargin da ake yi masa.
Tsohon Sanatan dake wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa babban dalilin da ya sa majalisar da ...
“Abin da ya yi na saka dan sa makarantar gwamnati kawai fa wasan kwaikwayo ne.