Yadda El-Rufai zai sake lashe kuri’un Kaduna a 2019 – Uba Sani
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
Kotu ta yanke hukunci cewa gwamnati ta zayyano sunayen wadanda aka samu sun ragargaji kudin gwamnati.
Ya ce Buhari ya sauka da ga wannan kujera na minista ya nada wani domin samun nagarta a ma'aikatan.
" Mutumin da ya ke gadara da shine yayi sanadiyyar mutuwar tsohon shugaban kasa Yar'Adua zai iya yin Komai.
Jam’iyyar ta sanar da haka ne a taron gangami na jam’iyyar da tayi jiya a garin Kaduna.
Sanata Sani wanda wani maitaimaka masa Abdussamad Chima Amadi ya wakilta ya ce yayi haka ne domin tallafa wa matasan ...
Uba Sani ya ce ana nan an ci gaba da bincike akan haka.
" Saboda haka muna kira ga Uwar jam'iyyar da ta duba wannan kuka na mu ta bi mana hakkin mu ...
El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakakinsa Samuel Aruwan ya saka wa hannu.
" Bayan haka ya rage darajar ma'aikatan gwamnatin jihar yadda kasan ba Kaduna ba."