Shehu Sani da Charlie Boy sun maida wa Wole Soyinka martani kan magoya bayan Peter Obi
A cewarta an yi wa Peter Obi murɗiya ne a zaɓen shi ya sa bai yi nasara ba.
A cewarta an yi wa Peter Obi murɗiya ne a zaɓen shi ya sa bai yi nasara ba.
Gwamnan ya gaza matuka. Babu wani kokari ko himma da yayi wajen yaƙi da ƴan ta'adda wanda za a ce ...
Sannan matsawar akwai irin su Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila a Majalisa, zai yi wahala a samu nasarar tsige shugaban ...
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya ce babu maraban ƴan bindiga da 'Deliget' a siyasan Najeriya.
Sai dai kuma yanzu da zaben fidda gwani ya matso gaban goshi, tsohon sanatan ya ce ya janye daga takarar ...
Sai dai kuma yanzu da zaben fidda gwani ya matso gaban goshi, tsohon sanatan ya ce ya janye daga takarar ...
Jam'iyyar APC ta maida wa sanata Shehu Sani martani inda ta ce shugabancin jihar Kaduna ba ta masu kashe wando ...
Ƴan Najeriya na cigaba da rokon gwamnati ta biya kudin fansan domin a saki daliban wadannan makarantu biyu dake Kaduna.
To kuma cikin makon da ya gabata, sai wannan ma’aikacin dai ya sake kira na ya nay i mani korafin ...
Ya ce sai da gargadi iyayen yaran kada su kai kukan su ga gwamnati amma suka yi mishi kunnen uwar ...