Babban mashawarcin Hon. Dogara ya fice daga APC byAshafa Murnai July 16, 2018 Bawa ya fara aiki tare da Dogara a cikin 2015, tun bayan da aka nada shi kakakin majalisa.