Za a yi wa yara 350,000 allurar rigakafi a jihar Ondo
Ya ce suna sa ran cewa za su yi allurar rigakafi cututtukan shawar, bakon dauro da ‘Vitamin A’ wa jarirai ...
Ya ce suna sa ran cewa za su yi allurar rigakafi cututtukan shawar, bakon dauro da ‘Vitamin A’ wa jarirai ...
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika
Gwamnati ta roki mutane da su bada hadin kai.
"Muna sa ran cewa mutane miliyan 8.6 a wadannan jihohi 4 ne za a yi wa allurar."
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
Kwara ce ta fara fama da yaduwar cutar.
likitan ya shawarci mutanen dake cin irin wannan abinci da su yawaita mot