KATSINA: Yadda mazajen mu ke kwana bisa itatuwa, mu kuma mata mu tsallaka Kurfi duk dare mu kwana saboda bala’in ‘yan bindiga
Wakilin PREMIUM TIMES a hanyarsa ta zuwa Katsina daga Dutsinma tare da wasu abokan sa sun isa garin Daram da ...
Wakilin PREMIUM TIMES a hanyarsa ta zuwa Katsina daga Dutsinma tare da wasu abokan sa sun isa garin Daram da ...
Shugaban Hukumar Rilwanu Mohammed ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai ranar Litini a garin Bauchi.
An gano wadannan mutane ne daga kayukan Tipchi, Deru, Sabon Gari, Tudun Wada da Barawo.
Vile yace an gano haka ne bayan gwajin mutane shida da aka yi bayan zaton na ko sun kamu da ...
Duka wadannan nade-nade zasu yi aiki ne a ofishin Uwargidan Shugaban Kasa.
Gwamnatin jihar Ebonyi za ta yi wa yara da manya a jihar Rigakafin Zazzabin Shawara a duk kusurwar jihar.
Kakakin Yada Labarai na gwamnan, Isa Gusau, ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da kai harin, amma bai fadi adadin barnar ...
Amma dai Olaniyonu ya hakikice cewa shugabannin majalisar dattawa sun yi zaman da yanke shawarar maka Buhari kotun.
Shawara, Bakon Dauro, Kwalara da Zazzabin Lasa 'yan Najeriya suka yi fama da a 2018.
Za kuma mu ci gaba da hada hannu da masu ruwa da tsaki na Arewa domin ganin mun kawo karshe ...