WASA YA BACI: Atiku da Gwamnatin Buhari sun raba hanya
Gwamnatin Najeriya ta soke dadaddiyar kwangilar da aka bai wa Intels, kamfanin Atiku
Gwamnatin Najeriya ta soke dadaddiyar kwangilar da aka bai wa Intels, kamfanin Atiku
Za a ci gaba da shari’a ranar 22 Ga Nuwamba, 2017.
Alkalin Kotun ya daga ci gaba da shariar zuwa 4 ga watan gobe.
Bashir Tofa ya bukaci ya biya kudin da nairan Najeriya amma Dalhatu bai amince da hakan ba.