SHARI’AR NEMAN CIRE GANDUJE DAGA SHUGABANCIN APC: Kotun Tarayya ta sa ranar fara sauraren ƙorafin shugabannin APC reshen Arewa ta Tsakiya
Mai Shari'a Inyang Ekwo ya ce a ranar 13 ga Yuni ɓangarorin biyu kowane zai yi wa kotu cikakken bayanin ...
Mai Shari'a Inyang Ekwo ya ce a ranar 13 ga Yuni ɓangarorin biyu kowane zai yi wa kotu cikakken bayanin ...
Akpata wanda ta yi Shugaban NBA daga 2021 zuwa 2022, ya bayyana yadda tsarin naɗa alƙalai ya lalace a Najeriya.
Bayan haka alkalan sun duka sun amince cewa dokar iko da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya saka wa hannu ya ...
Cukumurɗar dai ta samo asali ne ganin yadda ake kwasar kuɗaɗen VAT da gwamnatin tarayya ke karɓa a jihohin da ...
Malami ya ce saboda haka gwamnatin tarayya ba za ta fasa fara cire dala miliyan 418 a hankali ba ta ...
Amma wata majiya a Kotun Ƙoli ta jajirce wa Premium Times cewa lallai SSS ne su ka kai farmakin.
Binciken ya kuma nuna cewa tun shekara ta 2000 aka kaddamar da shari’a a jihar Neja lokacin mulkin tsohon gwamna, ...
Bayan haka ya tabbata cewa Abduljabbar dai ruwa ne ya ƙare wa ɗan kada, amma ba shi da gaskiya sannan ...
Wakilin PREMIUM TIMES ya isa bakin kofar shiga Harabar Kotun Koli a Abuja da karfe 7:10 daidai, amma ya samu ...
Ibrahim ya kuma yi wa Buhari Ministan Sufuri da Harkokin Jiragen Sama a lokacin da Buhari ya yi mulkin soja, ...