KANO 2023: Rarara ya wancakalar da tafiyar Ganduje, yabi Sha’aban Sharada na ADP
Hakan na nuna kenen Rarara ya wancakalar da Ganduje kenen wanad Nasiru Gawuna na APC ne dan takarar sa.
Hakan na nuna kenen Rarara ya wancakalar da Ganduje kenen wanad Nasiru Gawuna na APC ne dan takarar sa.
Ba Sharada ba kawai, wasu daga cikin makusantan shuagaban kasa Muhammadu Buhari, da ya hada da Dan uwansa Fatahu dake ...
Amma kasancewar masu rike da shugabancin jam'iyu ba matasa bane sune ummul'aba'isin ba'a samun tikitin takarar a kowace jam'iyar, matasa ...