SHAN-INNA: Mazauna yankunan da ba a iya shiga na taimaka wa malaman Asibiti wajen isa ga yara
Mazauna yankunan da ba a iya shiga na taimaka wa malaman Asibiti waje isa ga yara
Mazauna yankunan da ba a iya shiga na taimaka wa malaman Asibiti waje isa ga yara
Dole sai kasashen Nahiyar Afrika sun zage damtse don kawar da cutar.
Osinbajo ya koka bisa ci baya da ake samu wajen aikin kawar da cutar a kasar nan.
Osinbajo ya ce cutar shan inna ta sake bullowa ne bayan kasa Najeriya ta yi shekaru uku ba’a sami sanarwan ...
Cutar Shan Inna yabaddabi kasashen Afrika.
Yin hakan ne kadai hanyar samun tabbacin rabuwa da wannan cutar a kasar.
Ministan kudi Kemi Adeosun ce ta fadi haka a Abuja ranar Laraba.
Ya kuma kara da cewa Najeriya ta samu Karin tallafi na dala miliyan bakwai da ga hukumar USAID a shekaran ...
Manyan bakin da suka halarci taron sun hada da wakilan hukumar NPHCDA.
Sun kuma jinjina wa kasa Najeriya akan yadda suka sami nasarar kawar da cutar kashi 95 bisa 100