SHAN INNA: An yi wa yara 46,634 allurar rigakafin cutar a jihar Jigawa
Jami'in yada labarai na hukumar Sunusi Doro ya fadi haka wa manema labarai ranar Juma'a a garin Dutse.
Jami'in yada labarai na hukumar Sunusi Doro ya fadi haka wa manema labarai ranar Juma'a a garin Dutse.
Mulombo ya jinjina kokarin da gwamnati ke yi wajen inganta fannin kiwon lafiya musamman cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko ...
Mkanda yace hakan zai tabbata ne idan kwamitin ERC ta gamsu da ingancin kokarin kawar da cutar da gwamnatin kasar ...
Najeriya, Afghanistan da Pakistan na daga cikin kasashen duniyan da suke fama da cutar a duniya.
Wild Virus wani irin cutar shan inna ne dake shanye bangaren jiki.
Yace suna sa ran cewa sojojin za su kammala wannan aiki a cikin watanni uku a maimakon watanni shida da ...
Haruna yace hukumar ta kori wasu ma’aikatan wucin gadi da aka dauka domin yi wa yara allurar rigakafi.
Faisal ya kara da cewa shekaru uku kenan cutar bata bulloba a ko-ina a fadin kasar nan.
Kungiyar ‘Rotary International’ ta tallafa wa gwamnatin dala miliyan 5.7 domin kawar da cutar shan inna a kasan.
Na’urar na kuma iya gano cututtuka kamar su bakon dauro,kwalara,kanjamau da shawara.