Dalilin da ya sa Hukumar Wutar Lantarki ta Kaduna ta yanke wutan gidan Marigayi Shehu Shagari
Hukumar ta ce tana bin gidan marigayin na Kaduna bashin zunzurutun kudin wuta da aka kwankwada har naira miliyan 6.
Hukumar ta ce tana bin gidan marigayin na Kaduna bashin zunzurutun kudin wuta da aka kwankwada har naira miliyan 6.
Wabba ya ce Shagari shugaba ne da ya san muhimmancin leburan ma’aikaci, kuma ya san kimar dan adam.
A yau Laraba ne Mukhtari Shagari ya sanar cewa zai fito takaran gwamnan jihar Sokoto.
Yin Adduar shiriya ga shugabanni da suka yi ma bore da tawaye da yafi musu.
Malam Aminu Kano ya rasu a 1983,lokacin da wasu daga cikinmu ba'a haifesu ba.
A kasa ya rika zuwa firamare daga Uga zuwa Oko, tafiyar kilomita 8 zuwa da dawowa.
Kafin rasuwar sa, ya hadu da lalurar makanta tun kimanin shekaru goma da suka shude.
“Abun da ya faru ya nuna cewa ba Buhari bane ke ainihin jan ragamar wannan gwamnati.”
Shagari ya ce Buhari mutum ne mai gaskiya, rikon adana da kishin kasa.