Amarya Shafa ta tsatstsala kan angon ta Umar da sabuwar reza a Sokoto byAshafa Murnai December 18, 2017 0 An cafke amaryar, kuma ana shirin gurfanar da ita a gaban alkali.