MATSALAR TSARO: Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa zuwa taron gaggawa
Shugaba Muhammadu Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa taron gaggawa domin tattauna batutuwan da su ka shafi tsaron ƙasa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa taron gaggawa domin tattauna batutuwan da su ka shafi tsaron ƙasa.
A karshe Monguno ya yi kira ga ƴan Najeriya, a hada kai da hukumomin tsaro domi ganin an kawa karshen ...