Dickson, tsohon gwamnan Bayelsa ya lallasa dan takarar APC da mummunan kaye
A daya zaben sanatan na Bayelsa, dan takarar PDP Abel Ebifomowei ne ya yi nasara a kan dan takarar APC.
A daya zaben sanatan na Bayelsa, dan takarar PDP Abel Ebifomowei ne ya yi nasara a kan dan takarar APC.
Kakakin Yada Labarai na INEC, Festus Okoye ne ya bayyana haka, jiya Talata, a Abuja.