Tsakanin Hameed Ali da Majalisa: Da in sa Unifom gara na ajiye aiki
Janar David yace bai ga dalilin da zai sa wai ace maganar saka riga ya zama abin tada hankali ba.
Janar David yace bai ga dalilin da zai sa wai ace maganar saka riga ya zama abin tada hankali ba.
Buhari shi kadai ba zai iya yaki da cin hanci da rashawa ba
Sanata Dino Melaye ne ya fadi hakanne
Hameed Ali da Saraki sunyi ganawan ne a asirce da yamman Laraba.
Ba mu gamsu da damar da Hameed Ali ya nema ba.
Buhari ya dawo kasa Najeriya ne ranar Juma’a.
“ Abin da ya kamata su sa ido akai shine, shin ina yin aikin ko A’a.”
Majalisar ta umurceshi da ya ya tabbata ya sanya kayan aikin san a kwastam ba kayan gida ba idan zai ...
Leo ogor yace ko dayake sun ga Buhari ya na dariya da bakin nasa wanda hakan ya musu dadi amma ...
Ya kara da cewa yanzu jihar Kaduna rabe take saboda rashin zaman lafiya.