Zan hada kan ‘Yan Majalisar Dattawa idan na zama shugaba – Sanata Lawan
Lawan, wanda Sanata ne mai wakiltar Shiyyar Yobe ta Arewa, ya kuma yi alkawarin cewa zai bi dukkan abubuwan da ...
Lawan, wanda Sanata ne mai wakiltar Shiyyar Yobe ta Arewa, ya kuma yi alkawarin cewa zai bi dukkan abubuwan da ...
Ba a taba yin shugaban majalisar dattawa wanda ya shafe wa’adin sa cikin kandamin ruwan rikici kuma ya kammala zangon ...
Ajimobi ya ci kananan hukumomi uku, shi kuma Balogun ya ci shida.
Ya bude kunnuwar sa bibbiyu domin sauraren koke-koken su da share musu hawaye.
Ta ce daga cikin adadin akwai kashi 50.6 wadanda mata ne, sai kuma 47.3 maza ne.
Jami’an tsaron SSS sun yi wa kofar shiga Majalisa shinge.
Ya na fuskantar tuhumar zargin wuru-wurun kudade da suka kai bilyoyin nairori.
An fara yi masa tambayoyin ne a ranar Talata da safe, har zuwa faduwar rana.
An da sanar cewa wasu sun yi garkuwa da Dino Melaye ne a hanyar sa ta zuwa Lokoja domin bayyana ...
Haka nan kuma a cikin wasikar an wanke gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed da Shugaban Ma'aikatan sa, Yusuf Abdulwahab cewa ...