SERAP ta nemi kotu ta hana kashe wa ‘Yan Majalisa Naira biliyan 110
Shugaban Majalisar Tarayya Tajuddeen Abbas, ya ce maganar albashi mai tsoka, magana ce babba.
Shugaban Majalisar Tarayya Tajuddeen Abbas, ya ce maganar albashi mai tsoka, magana ce babba.
Tinubu ya kai ziyarar kwanaki biyu ce inda ya buɗe wasu ayyukan raya jiha da Gwamna Nyesom Wike ya gayyace ...
Duk wanda ke iƙirarin na sa ne ba na Ekweremadu ba, to ya garzaya kotun domin ya kai hujjojin cewa ...
Ni ban janye daga takara ba sannan ban fice daga APC ba. Ina nan daram dam a APC kuma da ...
Su kan su ƴan mazaɓar sanata Lawan, Gashua sun goyi bayan ya hakura haka nan Machina ya maye gurbin sa.
Shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan ne ya karanta wasikar sauya sheka da Sanata Danbaba yayi a zauren majalisar.
An haifi mantu a wani ƙauye da ake kira Chanso da ke ƙarƙashin gundumar Gindiri, ta cikin Ƙaramar Hukumar Mangu ...
Mun hana yawon kiwo ana karkado dabbibi daga Arewacin kasar nan ana nauso mana da su nan Kudu.
Bayan haka kuma kotu a jihar Imo ta umarci hukumar da ta dakatar da ba shi Satifiket din tukunna bisa ...
A yanzu dai shi ne Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Dattawa mai barin mulki cikin makon gobe.