Kungiyar Kiristoci TEKAN, ta bukaci gwamnati ta biya diyyar wadanda suka rasa rayukan su rikicin Filato
An lalata gonaki 2,901, an kona gidaje 1,520, iyalai 5,901 da mutum 29,805 sun rasa gidajen su a kauyuka 39 ...
An lalata gonaki 2,901, an kona gidaje 1,520, iyalai 5,901 da mutum 29,805 sun rasa gidajen su a kauyuka 39 ...
Wasu da su ka saci kayan tallafin korona a lokacin tarzomar #EndSARS a Filato, sun rika maida kayan da su ...
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
'Yan Sanda sun nesanta kan su daga adadin da El-Rufai ya sanar
Wani bene mai hawa biyu ta rushe sannan iskar ruwa ya yaye jinkan gidaje 250.
A duk mako hukumar su kan saurari koke-koken aukuwar ambaliyar ruwa a sassan jihar.
Daga karshe ya yi kira ga kwamitin isar da sakon sa ga uwar jam’iyyar.
Sanadiyyar gobaran matasa 30,000 sun rasa hanyar samun abincin su.
Ya fadi haka ne da yake hira da kamafanin dillancin labaran Najeriya a garin Dutse.