Buhari ya karbi wayar farko da aka kera a Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi wayar selula ta farko da aka ce an kera a Najeriya, mai suna ITF Mobile.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi wayar selula ta farko da aka ce an kera a Najeriya, mai suna ITF Mobile.
Ministan Sadarwa Isa Pantami ya kafa sabbin sharuddan mallakar layin sharudda a kasar nan.