Shirin dawo da Lawal Daura hukumar SSS, Abba Kyari da Seiyafa sun ja daga
Kyari ya umarci Seiyafa da ya dawo da darektocin da ya dakatar a wasu jihohin kasar nan maza-maza.