Ministan Ma’adinai, Fayemi ya ajiye aiki
Fayemi dai shine zababben dan takarar gwamnan jihar Ekiti a zaben gwamnan da za ayi ranar 14 ga watan Yuli.

Jam'iyya mai mulki, APC ta yi zankaleliyar kamu a jihar Kano, jiya Asabar.