PDP ta yi Allah-wadai da dage zabe byAshafa Murnai February 16, 2019 Shugaban INEC ne ya yi sanarwar kara wa’adin sati daya kafin a gudanar da zabe.