Lokaci yayi kowa ya san abin da ake kasafta wa majalisar tarayya –Inji Ali Ndume byPremium Times January 25, 2017 Yace naira biliyan 40 da aka ware ma yankin Arewa maso gabas yayi kadan.