Rashin sinadarin Vitamin D na kawo cutar ‘Schizophrenia’ – Bincike byMohammed Lere December 10, 2018 Schizophrenia cuta ce wanda idan aka kamu da ita mutum kan zama musaki.