Shugaban Amurka, Joe Biden, ya gayyaci Buhari taro
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya gayyaci shugaba Buhari taro tare da wasu shugabannin kasashen duniya.