Goguwar iskar ruwa ya rusa gidaje 1,536 a jihar Jigawa byAisha Yusufu June 7, 2018 0 A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.