Kafin Shekau, Mahara, Sauro da Kanjamau Su Kassara Najeriya, Daga Ashafa Murnai
Ku dubi Boko Haram. Ku dubi samame. Ku dubi sauro, kuma ku dubi kanjamau! Me ya sa?
Ku dubi Boko Haram. Ku dubi samame. Ku dubi sauro, kuma ku dubi kanjamau! Me ya sa?
Zakari ya fadi haka ne ranar Laraba a garin Dutse.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Adamawa Fatima Atiku ta yi kira ga mutanen jihar da su dinga tsaftace muhallin su.
Na'urar zai hana namijin sauro Iya yi wa macen sauro ciki.
Hakan zai taimaka wajen kare mutane daga kamuwa da cutar da dalike yaduwar ta.
Kungiyar EU ta hana amfani da wadannan magunguna da ya hada da ‘Artesunate’.
Allah ya kara kare mana Jaharmu Kaduna da kasa baki daya.
ektan kungiyar Nancy Lowenthal ce ta mika wa gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello wannan gidajen sauron