SATAR ABINCI: Gwamnatin Kaduna ta bada odar kamo wadanda su ka yi wa rumbun ajiya kayan tallafi karkaf
Ta ce hatta masu tunzira jama'a su kwashi kayan mutane, su ma su saurari fushin hukuma.
Ta ce hatta masu tunzira jama'a su kwashi kayan mutane, su ma su saurari fushin hukuma.
Maigari ya ce iyaye su kula da 'ya'yan su sosai kada su rika amfani da muggan kwayoyi.