Kotu a Abuja ta umarci wani makanike ya rika share ofishin ƴan sandan Zuba har na tsawon mako guda
Ni dama na so na dauke motar na Kai na ajiye ta ne a ofishin ‘yan sanda dake Madalla amma ...
Ni dama na so na dauke motar na Kai na ajiye ta ne a ofishin ‘yan sanda dake Madalla amma ...
Nomayo ya ce Olamilekan ya aikata wannan fashi ne a ranar 20 ga Yuli da misalin karfe 9:30 na dare ...
Tun a ranar Litinin ce ya kamata Malami ya bayyanaa gaban kwamitin, amma bai bayyana ba sai washegari Talata, jiya ...
Laifin da su ka aikata ya saba wa Doka mai Sashe na 323 na Dokokin Laifuka na Jihar Lagos, mai ...
Sannan kuma Gwamnatin Birtaniya ce ta dauki nauyin buga rahoton, kamar yadda Catriona Laing ta bayyana a ranar Juma’a a ...
A ganin wasu da an kawar da almajirai, ko kuma dai kai-tsaye na ce mabarata a kan titi, to shikenan ...
Duk da wannan dirkaniya ta Magashi, hakan bai hana Buhari ya kinkimo shi ya nada shi minista ba.
A takaice dai za a daure Atte na tsawon shekaru 19 ba tare da an bashi damar beli ba.
Ana sa ran Obla ya mika kan sa ga Hukumar ICPC domin a bincike shi, biyo bayan zargin fojare da ...
Yadda santsin siyasa ya kayar da ministocin Buhari