Kwamitin Shugaban Kasa ya amince a hukunta ‘yan SARS 33, a biya naira milyan 265 kudin diyyar wadanda su ka kashe
Sannan kuma kwamitin ya ce a biya diyya ta jimlar naira milyan 265 ga iyalan wadanda SARS su ka kashe ...
Sannan kuma kwamitin ya ce a biya diyya ta jimlar naira milyan 265 ga iyalan wadanda SARS su ka kashe ...
Wani jami'an dan sanda ne ya dirka wa direban tanka bingiga, ya mutu nan take, saboda tankiyar cin hancin naira ...
Kafin su kutsa cikin shafin bayanan Rundunar 'Yan Sanda, sai da su ka yi sanarwar nuna goyon bayan zanga-zangar neman ...
Shugaban Masu Rinjaye Dige Muhammad daga Karamar Hukumar Kala Balge ne ya daga hannu kuma ya nemi a kakkama babban ...
Daga nan kuma ya roki masu zanga-zanga su daina haka nan, tunda an rushe SARS, kuma za a kafa wata ...
An tambaye shi yadda za a dawo da martabar aikin dan sanda sai ya ce akwai hanyoyi da dama, ciki ...
Taron a karkashin Sufeto Janar Muhammad Adamu, ya samu halartar wakilan Hukumar Kare Hakkin Jama'a, Kungiyoyin Kare Hakkin Jama'a da ...
Wasu masu zanga-zanga a Maiduguri, babban birnin Jihar Barno, sun fito kan titi su na nuna rashin amincewa da rushe ...
Osinbajo ya yi wannan bayani ne a matsayin sako ga matasan da ke zanga-zangar neman a rushe rundunar SARS.
A wurin kaddamarwar har da Mataimakin Shugaba, Yemi Osinbajo, Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawal da Gwamna David Omahi.