Lampard ya zama sabon Kocin Chelsea byMohammed Lere July 4, 2019 0 Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon Kafa na Chelsea, Frank Lampard ya zama sabon Kocin kungiyar.