RUDANIN GANIN WATA: Shawara ta ga Sarkin Musulmi, Daga Khalid Kani
Musulmai da yawa na tuhumar Sarkin Musulmi da zargin bin tsarin kasar saudiya ba tantagaryar tsarin addinin islama ba.
Musulmai da yawa na tuhumar Sarkin Musulmi da zargin bin tsarin kasar saudiya ba tantagaryar tsarin addinin islama ba.
Sa’ad ya ce yin haka zai taimaka wajen kawar da rudanin da rashin yarda a tsakanin mutane wanda shine yanzu ...
Ya fadi hakan ne lokacin da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai masa ziyara a fadarsa dake Sokoto.