Badakalar naira miliyan 700: Kudin na siya wa Sarkin Musulmi gida ne a Abuja – Gwamnatin Jihar Sokoto
Wani Majiyar mu ya ce kudin an debesu ne daga kudin nan na Paris Club da aka rabawa jihohi.
Wani Majiyar mu ya ce kudin an debesu ne daga kudin nan na Paris Club da aka rabawa jihohi.
Ya ce tun a da bai nemin taimakon sa ba sai ba sai yanzu da ya san ya fi karfin ...
Ya kuma ba da lambobin waya da za a kira idan aka ga watan kamar haka
Wani babban jami’I a fadar sarkin Musulmin Sambo Wali ne ya sanar da haka a wata takarda da ya fito ...
" Musulunci ya na kira ne ga mutane da su tashi su nemi na kansu
Ya kuma kara da cewa duk wanda aka ga alamar ya kamu da cutar ya yi kokarin zuwa asibiti da ...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya na kasar Ingila inda yake hutu da ganin likitoci kan lafiyarsa.
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.