RAHOTON MUSAMMAN: Shugabannin Musulunci sun zare takubban yaƙi da gwamnatin Sokoto, kan ‘shirin ci wa Sultan mutunci’
Idan Majalisa ta sa hannu, to za a ƙwace ikon naɗa masu naɗa sarki da hakimai daga hannun Sarkin Musulmi ...
Idan Majalisa ta sa hannu, to za a ƙwace ikon naɗa masu naɗa sarki da hakimai daga hannun Sarkin Musulmi ...
Shi ma Shugaban Ƙungiyar Izala Ɓangaren Jos, Sheikh Jingir, ya yi ta'aziyya tare da kiran a yi bincike, hukunci da ...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon barka da sallah ga dukkan musulman Najeria.
Ina rokon Allah Subhanahu wa Ta'ala ya kare mu, ya kare kasar mu, yayi muna maganin wannan annoba, ya kare ...
Daga nan ya roki jama'a a daure a yafe wa juna, tare da kara jan hankali a rungumi turbar zaman ...
Jiya Lahadi ne ya yi jawabin, a wurin taron kwanaki biyu da Cibiyar Tuntuba Tsakanin Addinai (NIREC), ta shirya.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bayyana haka a garin Fatakwal
Har yanzu dai babu wata kabila da ta fito ta ce ita ce ta yi kashe-kashen.
Sarkin Musulmi ya kara da cewa irin wadannan mahaddasa fitina da masu kitsa karairayi su na watsawa, dukkan su ya ...
Dama dai tun da farko Gwamnatin Saudi Arabiya ta bayyana wannan rana a matsayin ranar 10 Ga Zul Hajji, ranar ...