An dakatar da ci gaba da binciken badakalar kashe-kashen kudi da akeyi wa masarautar Kano
Muhyi ya ce sun dakatar da haka ne saboda majalisar dokokin jihar sun ce suma za suyi haka.
Muhyi ya ce sun dakatar da haka ne saboda majalisar dokokin jihar sun ce suma za suyi haka.
Tuhumomin da ake yi wa Sarki Muhammadu Sanusi II sun hada laifin bata suna,
BBC ta ce kuskure ne daga wanda ya fassara hirar
"Wadannan motoci fa abokan sa ne suka ba shi kyautar su.
Walin Kano ne ya sanar da hakan.
Ca da akayi wa shirin a wancan lokacin ne ya sa aikin bai yuwu ba kuma.
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
“ Mafi yawancin maza suna sheke ayarsu a waje da wadansu matan bayan sun bar nasu a gida.” Aisha Tace.
Darektan kungiyar Ishaq Akintola yace tabas wannan kira ya yi daidai domin haka Kur’ani mai girma ya karantar.