Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero: Baƙon Shehu Maghili, Daga Magaji Galadima
Daga nan kuma sai aka buɗe fage inda malamai da masana suka yita ƙwami akan tarihin rayuwa da rubuce-rubucen Shehu ...
Daga nan kuma sai aka buɗe fage inda malamai da masana suka yita ƙwami akan tarihin rayuwa da rubuce-rubucen Shehu ...
Premium Times Hausa ta kawo dalilan da su ka harzuƙa Masarautar Kano neman afuwar Air Peace a cikin kwanaki uku.
Air Peace ya maida wa masarautar Kano martanin cewa bai yi wa sarki Aminu Bayero na Kano laifi ba kamar ...
Sai dai kuma a yayin jana'izar, PREMIUM TIMES HAUSA ta kalato cewa Gwamna Ganduje bai je ba, kuma bai tura ...
An ruwaito cewa minti 10 bayan jirgin ya cira sama, ya fara tangal-tangal, amma ya samu nasarar juyawa baya, ya ...
Sanusi Lamido ya ziyarci Kaduna domin halartar wasu taron wasu hukumomin jihar da gwamnan ya nada shi a jihar wanda ...
Hakan ya biyo bayan kara ne da sarki Sanusi ya shigar ya na kalubalantar wannan bincike da hukumar zata yi ...
Shugaban majalisar dokokin jihar Abdulaziz Gafasa ya mika wannan korafi ga kwamitin majalisar ta yi bincike nan da sati daya.
Muhimman abubuwa game da Sarkin Bai, Alhaji Mukhtar Adnan da ya nada marigayi Ado Bayero, dansa Aminu Ado Bayero ya ...
Alhamdu lillahil-Lazi bi Ni'imatihi tatimmus-Salihaat.