Za a yi jana’izar Sarkin Fadan Kano, Sule Gaya yau a Kano byMohammed Lere June 22, 2018 Mun samu wannan Sanarwa ne daga Tanko Yakasai, Kakakin gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje.