Gwamnan Kebbi ya kori Hadimin sa bisa zargin saka kalaman fasikanci na masu luwaɗi a shafin sa na sada zumunta
Mai taimakawa gwamnan kan harkokin yada labarai, Ahmed Idris ne ya sanar da korar sa ga manema labarai a ranar ...
Mai taimakawa gwamnan kan harkokin yada labarai, Ahmed Idris ne ya sanar da korar sa ga manema labarai a ranar ...
Ya yi zargin cewa akwai wasu manya masu amfana da hare-haren Zamfara su na kuɗancewa, amma dai bai ambaci sunayen ...
Amma da yake Allah baya zalunci, kuma ya haramtawa kansa zalunci, kuma ya hane mu da yin zalunci, kuma ya ...
El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Kaduna na farincikin kafa wannan tari da ta baiwa sarki Duke man sandar girma.
Chikere ta ce hukuncin da gwamnatin Kano ta ɗauka bayan tsige Sanusi cikin 2019 ya saɓa wa kundin tsarin mulkin ...
Sanarwar da ta fito daga Fadar Masarautar Bunguɗu a Jihar Zamfara, ta ce sarkin ya na Kaduna ya na hutawa ...
Sannan Mai girma Falakin, a muhimman jawaban nasa, ya kara da yin wani muhimmin albishir cewa, kamar yadda Mai Martaba ...
Hakika, tabbas, ko shakka babu, rayuwar Khalifah Malam Muhammadu Sanusi II, rayuwa ce da take cike da amfanar bayin Allah, ...
Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito daga bakin Madakin Kajuru wanda ɗan sarkin ne, ya ce suna zaune kawai sai ...
Hakan ya biyo bayan wani korafi da Dan Majalisar Tarayya Umar Balla daga Jihar Kano ya yi a ranar Laraba ...