MASARAUTAR KANO: Kwamitin bincike ya ce a dakatar da Sarki Sanusi
Kwamitin ya ce ci gaba da zaman sa a kujerar sarautar Kano na kawo musu cikas a binciken da suke ...
Kwamitin ya ce ci gaba da zaman sa a kujerar sarautar Kano na kawo musu cikas a binciken da suke ...
Bukin nadin sabbin sarakunan Rano, Bichi, Karaye da Gaya
Shugaban kungiyar, Yawale Idris ya sanar da haka a taron 'yan jarida a Kano.
Masarautun da gabduje ya kirkiro sun hada da Masarautar Karaye, Masarautar Rano, Masarautar Bichi da masarautar Gaya.
Ganduje ya ce ya riga ya nada sabbin sarakunan kafin umarnin kotu.
Ganduje ya ce da shugaban karamar hukuma ya kamata yana sa-in-sa ba gwamna ba domin nan ne hurumin sa sannan ...
kirkiro wadannan masarautu zai kawo ci gaba a yankunan, inji Ibrahim Salisu Chambers.
Sarki Sanusi ya ce yanzu an maida ganuwar kasuwa. Ko ina ka bi zaka ga mai tireda a jikin ganuwar.
An fi wage baki ne wajen ganin abinda aka yi masa ba daidai bane duk da ya tabbata shima ya ...
Sarki Sanusi ya ce kallon hadarin kaji da ake wa Almajirai da Almajiranci a kasar nan ya isa hakanan.