KAGE GA Khalifah Sanusi Lamido: Yadda wani mai shafi a yanar gizo ke kantara wa Khalifah Sanusi karya, Daga Imam Murtadha Gusau
Kuma abun bakin ciki, shi rubutun wannan mutum, wato Mohammed Sanusi, za ka ga har da wasu manyan 'yan siyasa ...
Kuma abun bakin ciki, shi rubutun wannan mutum, wato Mohammed Sanusi, za ka ga har da wasu manyan 'yan siyasa ...
Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari'ar musulunci a jami'ar kasar Birtaniya
Darikar ta rabu kashi biyu, bangaren Isyaka Rabiu da kuma bangaren Babban malami Sheikh Dahiru Bauchi.
"Wadannan motoci fa abokan sa ne suka ba shi kyautar su.