Baba Santali, dan gaban goshin Sule Lamido ya sauya sheka zuwa APC daga PDP byMohammed Lere January 13, 2019 0 Ya rike ma'aikatan ayyuka na jihar na tsawon shekaru 8 a lokacin mulkin Lamido.