BIDIYO: Cutar Sanƙarau da yadda za a kiyaye daga kamuwa da cutar ,Tare da Malama Maria Musa
Malama Maria ta bayyana cewa yun rigakafi da wuri da kuma kiyaye wa za su samarwa mutane kariya daga kamuwa ...
Malama Maria ta bayyana cewa yun rigakafi da wuri da kuma kiyaye wa za su samarwa mutane kariya daga kamuwa ...
Ya kuma ce jami’an lafiya za su mai da hankalin su wajen ganin sun dakile yaduwar cutar musamman a kananan ...
Sankarau cuta ce da kwayoyin suka hada da ‘Bacteria, Virus da Parasite’ da wasu magunguna ke hadasa cutar a jikin ...
Gwamnati za ta yi wa yara sama da miliyan 28 allurar rigakafi domin kare su daga kamuwa da cututtukan bakon ...
A rika cin abincin da za su inganta kiwon lafiyar mutum.
Zama da shiri mataki ne da za ta taimaka wajen hana illar da wannan cutar ke yi.
" Mun gwada mutane 31 daga wadannan kananan hukumoni inda muka gano cewa mutane tara ne suka kamu da cutar ...
An yi kira ga iyaye su fito da 'ya'yan su.
Mutane takwas din da suka rasu kuwa ‘yan asalin kananan hukumomin Kaduna ta kudu, Kaduna ta Arewa, Igabi da karamar ...
Gwamnati ta lashi takobin ganin cutar bai ci gaba da yaduwa ba.