Sani Sidi ya fice daga PDP, Yana shirin komawa APC tare da wasu jiga-jigan PDP a Kaduna
Sani Sidi na daga cikin 'yan takarar da suka fafata a Zaben fidda gwanin gwamna na Jam'iyyar a watan Disamba.
Sani Sidi na daga cikin 'yan takarar da suka fafata a Zaben fidda gwanin gwamna na Jam'iyyar a watan Disamba.
Sani Sidi ya karbi fom din tsayawa takarar gwamnan Kaduna
Sanin kowa ne cewa lokaci yayi a taro a ahada kai domin a tabbata gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai bai ...
Sani Sidi ya mika takardar ne a ofishin Jam'iyyar PDP dake Kaduna.
" Duk hakan a faru ne saboda gazawar masu mulki a jihar."
Aruwan ya bayyana haka ne a tattaunawa da yayi da 'yan jarida a garin Kaduna.
Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.