Duk mai ‘adaidaita’ sai ya yi rajista da biyan naira 100 duk rana kafin ya yi aiki a Kano – Gwamnatin Ganduje
Wannan sabon doka da aka kirkiro da shi a jihar Kano ya kawo cikas harkar sufurin jama'a a jihar.