Takardun makaranta na garau suke – Dan takarar gwaman jihar Kaduna, Isa Ashiru
Ashiru ya bayyana cewa takardun da ya mika wa hukumar zabe sahihai ne garau tas babu garwaye a cikin su.

Ina nan daram a Jam'iyyar APC.