Kashi daya bisa hudu na masu dauke da cutar kanjamau ne ke samun magani a Najeriya
Jihohi 9 ne kawai a ke iya samar wa rabin mutanen da ke dauke da cutar magani.
Jihohi 9 ne kawai a ke iya samar wa rabin mutanen da ke dauke da cutar magani.
Gwamnati bata samar da isassun kudade wa fannin kiwon lafiya ba.
Ya ce as sami raguwa sosai na mutanen da ke kamuwa da cutar.
Ya bayyana cewa kowani mutum dake dauke da cutar kanjamau na bukatan kudin da ya kai Naira 50,000
Sani ya fadi haka ne a taron wayar da kai da akayi a Abuja.
An nada sani Aliyu shugaban hukumar NACA ne a watan Nuwamban shekara ta 2016.