Saraki ya ziyarci Sandra da aka doke wajen sace Sandar Iko a zauren majalisa
Ya jinjina wa Sandra kan kokarin da tayi na kokuwa da masu sace sandar inda har ta ji rauni.

An sace sandar ikon Majalisa da rana tsaka.