Bashin da yayi mini katutu ne ya sa na ke satan yara don in biya – Barayin Yara a Kebbi byAisha Yusufu December 15, 2017 0 Barayin sun bukaci naira miliyan 2.5 daga wajen iyayen yaran kafin su sako su.