Jami’an Hukumar EFCC sun kai farmaki gidan Danjuma Goje
Danjuma Goje tsohon gwamnan jihar Gombe ne.
Danjuma Goje tsohon gwamnan jihar Gombe ne.
Ali Ndume yace har yanzu bai iya gano laifin da yayi ba da majalisar ta dakatar dashi.
Sama da mutane 5000 ne suka canza sheka zuwa jam’iyar APC a taron.
“Idan ba ku manta ba, an ba mu umarnin gano hanyoyin da aka wawure kudaden da kuma samo duk wasu ...
"Abin kunya ne ace wai wadanda suke kiran kansu yan siyasa kuma ace ba za su iya jure ma adawa ...
“Idan zunubi ne ke kawo cutar Sankarau da dukkan mu ‘yan siyasa mun kamu da cutar.
Kwamitin da ta mika sakamakon bincikenta yau a zauren majalisar ta ce sanata Ndume ya yiwa majalisar karya.
Ta ce Daniel Jonah Melaye ya kammala karatunsa na digiri a shekarar 2000.
Majalisar ta umurceshi da ya ya tabbata ya sanya kayan aikin san a kwastam ba kayan gida ba idan zai ...